Yadda Zakuyi Unlimited Free Browsing A Layin Airtel

Jama’a Assalamu Alaikum Barkanmu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai Albarka Hikimatv.com

Idan baku mantaba kwana biyu da suka wuce na kawo muku hanyar da zakuyi Unlimited free browsing a layin mtn, wanda har yanzu ana kan more wannan garabasa na unlimited free browsing a layin mtn.

A yanzu haka gamu tafe da yadda zakuyi Unlimited free browsing a layin Airtel, sai de shima kamar yadda na MTN din yake shima hakane domin kuwa a kowane lokaci zasu iyayin block dinsa, amma de a halin yanzu yana aiki 100%

Da farko ka shiga Link din dake kasa kayi Download na Application din👇

Download Application Now

Bayan kayi download dinsa sai kayi install sannan ka budeshi bayan ka bude Idan ka shiga za ka ga inda aka rubuta “Update” sai ka taba nan take zai yi update din, zai nuna ma open sai ka shiga ka yi switch dinsa. Ba bukatar wasu saita-saite, kawai ka shiga inda aka rubuta none or direct ka zabi NG Airtel ..limited 2, sai ka taba jan arrow za ka ga ya yi connected. Shikenan ka gama. Sai a cigaba da browsing.

Idan kuma ba ka App din a kan wayarka yanzu ka yi download dinsa, bayan ya gama zai yi installed da kansa, sai ka shiga open bayan ya bude sai shiga inda aka rubuta none or direct ka zabi saver ta NG Airtel ..limited 2

Shikkenan da kayi haka zakaga yayi Connected sai kayi minimizing kazo ka fara free browsing.

Allah ya bada Sa’a ameen.

Advertisement Join Our Whatsapp Group Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!