Yadda Zaku Samu Kyautar 200MB A Layin MTN A Kowace Rana

Assalamu alaikum jama’a barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya, sannun mu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai Albarka na Hikimatv.com

A yau nazo muku da wata sabuwar hanyar da zakuna more kyautar 200mb a layin mtn a kowace rana.

Ba tare da bata lokaci ba da farko ku danna Link din dake kasa domin saukar da application din da zai baka damar samun 200mb din 👇

Download free 200mb App

Bayan kayi download dinsa saika budeshi sannan saika dan jira kadan zakaga ya nuna maka wani rubutu kamar haka:
MTN 200MB Daily 2022 now Avelable saika danna Okay daga nan saika shiga inda aka rubuta None direct saika zabi MTN 200MB Daily 2022 now Avelable sannan saika dawo ka danna alamar kunnawar shikkenan nan take zakaga ta fara connecting daga nan zata fara connected shikkenan saika fito kaje kaci gaba da more free 200mb a kowace rana.

Note: kamar yadda kuka sani shima wannan na lokaci ne dan haka kowane lokaci zasu iya rufeshi, amma kafin su rufe zaku iya more 200mb dinku a kowace rana.

Allah ya bada Sa’a ameen

Advertisement Join Our Whatsapp Group Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!