Yadda Zaka Cike Sabon Tallafin Kudi daga Kungiyar National Social Empowerment scheme in Nigeria
Advertisement
Kamar de yadda kuka sani wannan shirin an samar da shine domin tallafawa matasa da kuma kananan yan kasuwa musamman wadanda bazasu iya karban bashi daga bankuna ba.
Abubuwan da ake bukata wajen cike tallafin:
- Government issued ID
- National Identification Number
- Applicant must be withing the age of 18-55
- Applicant must be a resident of Nigeria.
- Applicant must possess a functional commercial bank account in Nigeria.
Domin Cikawa danna apply dake kasa
Apply here
Allah ya taimaka Allah ya bada sa a
Advertisement