Yadda Zaka Cike Aikin eHealth Africa

Kamar de yadda kuka sani wannan aikin kungiyar eHealth ce ta dauki nawin aikin, Dan haka duk mai bukata sai yayi kokari ya cika.
Ga Abubuwan da ake bukata kamar haka:
- Curriculum Vitae (CV)
- Cover letter highlighting areas of interest and strengths in the internship program
- BSc/HND Certificates (Graduate Internship)
- Student Industrial Work Experience (SIWES) letter or transcript (for Undergraduate internship)
- NYSC posting letter/Certificate of completion/Exemption/Exclusion
- A letter of recommendation from your course adviser, head lecturer, or professor. (If required)
Domin Neman Wannan aikin shiga Apply dake kasa
Za’a Rufe Ranar: 6th May 2022
Allah ya bada Sa’a