Yadda Zaka Cika Sabon Tallafin Kudi ₦75,000 na Dalibai daga Federal Scholarship Board

Gwamnatin tarayya ta ƙarƙashin Federal Scholarship Board a shirin nan da aka ƙaddamar mai suna education bursary award, tana sanar da dukkan ɗaliban da suke karantar education a matakin gaba da sakandire cewa ta buɗe portal domin applying na scholarship.

Sharaɗin shine: dole ka zama kana karantar EDUCATION a Jami’a ko kuma kwalejin ilimi. BANDA MASU YIN PART TIME.

Ɗaliban Degree ₦75,000 Duk Semester
Ɗaliban NCE ₦50,000 duk Semester

Requirements ɗin da ake bukata👇

Name:
NIN:
Date of birth:
Gender:
Academic level:
State:
L.G.A
ADDRESS:
PHONE NUMBER:
EMAIL ADDRESS:
MARITAL STATUS:

PARENT INFORMATION

NAME:
OCCUPATION:
PHONE NUMBER:
RELATIONSHIP:

NEXT OF KIN

NAME:
OCCUPATION:
PHONE NUMBER:
RELATIONSHIP:

#INSTITUTE#
SCHOOL NAME:
STATE:
DEPARTMENT:
QUALIFICATION:
COURSE:
YEAR OF ADMISSION:
CATEGORY OF STUDY:
CURRENT LEVEL:
CURRENT CGPA:

Scan Document

School I.D Card
Admission letter
Photo passport

Danna link din Dake Kasa Domin cikawa
Apply here

Zasu rufe rijistar ranar 21st October, 2022.

Allah ya bada sa’a

Advertisement Join Our Whatsapp Group Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!