Yadda Za ka Gyara Kura-kuran Da Ka Yi Wajen Cike Aikin Na Kidaya

Yadda Za ka Gyara Kura-kuran Da Ka Yi Wajen Cike Aikin Na Kidaya

Jama’a Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.

A yau nazo muku da hanyar da zaku gyara kura kuren da kukayi wajen cike aikin kidaya.

Ya kamata duk wanda ya cike wannan aikin na kidaya ko kuma yake so ya cike ya karanta wannan bayanin namu a nutse. A yanzu haka sun rufe portal din nasu, amma za su kara budewa ranar 13 ga watan September, 2022.

Kamar yadda na muku bayani cewa na zo muku da yadda za ka duba application status dinka na aikin kidaya, wato yadda za ka duba matsayinka sun yi approve ko kuma ba su yi ba. Hukumar kidaya ta NPC ce ta fitar da wannan bayana, amma yanzu sun rufe portal din sai ranar 13 ga watan September, sai ka yi try.

Ba wai yadda za ka duba application status ba kawai mun zo muku da wasu muhimman tambayoyi da aka yi wa humukar ta NPC suka amsa, kamar;

  • Wanda Ya Yi Register Da Matakin NPC Staff Maimakon Ad-hoc Staff.
  • Yadda Za Ka Duba Application Status.
  • Yadda Za Ka Dawo Da I’d Codes Dinka Idan Ka Manta.
  • Yadda Za Ka Gyara Matsalar Nin Verification Unavailable A Lokacin Da Ka Zo Register.
  • Yadda Za Ka Gyara Matsalar Kin Yi Submit A Lokacin Da Ka Gama Cikewa.
  • Yadda Za Ka Yi Idan Ka Manta Ka Submitted Kuma Ba Ka Dora Result Dinka Ba.
  • Yadda Za Ka Yi Idan Ka Dora Hotanka A Gun Da Ake Bukatar Ka Sa Certificate.
  • Yadda Za Ka Yi Idan Ka Kasa Daukar Hotonka Yayin Register.
  • Yadda Za Ka Yi Idan Ka Yi Submitted Kuma Ka Ga Ba Su Turo Ma Sako Ta Email Ko Phone Number Ba.

AMSOSHIN WADANNAN TAMBAYOYI SUNA CIKIN HOTUNAN DA KE KASA

Ku duba a nutse idan ba ka fahimci wani abu ba ka yi join a WhatsApp group dinmu da ke can kasa domin mu maka karin bayani

Advertisement Join Our Whatsapp Group Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!