Saura Kwana 6 A Rufe Daukan Aikin Zabe Na INEC – Idan Baka Cikaga Ka Shigo Nan

Assalamu Alaikuma jama’a barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana lafiya sannun mu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai Albarka na Hikimatv.com
Kamar de yadda kuka sani tun ranar 14 ga watan satumba 2022 aka bude shafin inec domin daukan ma’aikatan aikin zabe na shekarar 2023 wanda a wannan lokacin mutane dayawa sun cika kuma har zuwa yanzu ba a rufe shafin ba amma a yanzu haka saura kwana 6 kacal a rufe daukan ma’aikatan dan haka shiyasa na sake kawo muku domin wadanda basu cikaba suyi sauri su cika kafin a rufe.
Domin cikawar saiku danna Apply now dake kasa
Apply Now
Bayan ka shiga ya bude zakaga karin bayani da kuma yadda zaka cike aikin.
Allah ya bada sa’a