Sabuwar Hanyar Da Zaku Samu Kyautar Katin Waya Airtime Ta Hanyar Yin Predictions

Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.

A yau nazo muku da wata sabuwar hanyar da zaku samu kyautar kati ta hanyar yin prediction na wasan kwallo na worldcup.

Da farko ku danna Link dake kasa domin saukar da Application din da zai baku damar samun kyautar katin:

Download Application Now

Bayan kunyi download na Application saiku budeshi sunan application din LetsChaku saiku skuma app ne da ake iya chat, video call, voice call, duk a cikinsa kamar de whatsapp.

Acikin wannan application sun bada damar bada kyautar kati idan har kaci prediction na wasan da za’ayi wato idan kayi hasashen inda zasuyi winning, kowane wasa idan kayi winning kana da 100Naira sanna kuma ana share kuma ana double na abun daka samu, a takaice de a kullum tunda yanzu wasa bibiyu akeyi zakana iya hada naira 600N zuwa kasa.

Dan haka da farko kuyi download na appl din a wannan Link din

Download Application Now

Bayan kunyi download saiku budeshi, zai nuna muku inda zaku sanya Number wayar ku saiku sanya

Daga nan zasu tura code na OTP akan layin sai kuyi copy dinsa kuzo kusa

Bayan kunsa code na otp zai kawo muku inda zaku sanya sunan ku saiku sanya.

Daga nan zai kawoku inda zaku dauki hoton saiku dauka idan kuma bakwason dauka sai kuyi skip

Daga nan zai kawo inda zakuyi add friends sai kuyi shima idan bakwaso sai kuyi skip.

Daga nan shikkenan zakuga ya bude muku cikin app din, saiku duba daga kasa gefan hagun saiku Taba inda aka Rubuta Discover saiku shiga

Sannan saiku shiga inda aka Rubuta LetsChat LetsWin

Anan zai kawo muku wasannin da za’ayi a wannan ranar

Saika zabi inda kake tunanin sune zasuyi Winning, bayan ka zaba saika danna Cormfirm Choise

Daga nan saika danna Inda aka rubuta post to finish prediction

Daga nan zata kawo inda zaka dauki photo saika dauka tare da selfie amma ba dole saika dauki hotob kaba zaka iya daukan wani abun.

Bayan ta kawo maka wajen daukan photo saika dauka sannan saika danna alamar daukan shikkenan daga nan zata dauki hoton sannan ta dawo dakai dashbord na app din.

Saika sake danna Discover daga gefan hagu ka shiga LetsChat LetWin zakaga inda ka zabi wanda zasuyi winning.

Saika duba zakaga inda aka rubuta 🎉 Predictions shared. Prize doubled. 🎉 saika taba wajen

Daga nan zai kawo ka inda zakayi share sau kayi share zuwa whatsapp kanayi zasuyima thank, amfanin yin hakan duk wasan da kayi winning zasu ninka maka abun da suka baka misali ka samu 200 zasu ninkama ita ta zama 400

Daga nan saika dawo wajen kasashen daka zaba ka duba kasa zakaga inda aka rubuta Boost prize by 100% saika danna kai.

Kana shiga zakaga abubuwan share kamar facebokk, whatsapp da sauransu da kuma wajen copy sai kayi copy din bayab kayi copy ko share saika turawa mutane biyar wanda sukeyi a wajen ma zakaga sun jerama mutanen da sukeyi acikin list na contact dinka duk wanda ka turawa sai ya danna link din yazo yayima boost

Amfanin yin boost din idan har mutun biyar suka danna Link din daka tura musu sukayi boost koda bakayi nasarar Hasashen wasa ko dayaba to zasu baka kyautar 200N

Karshen wannan bayani kenan Allah ya bada sa’a

Advertisement Join Our Whatsapp Group Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!