Sabuwar Hanyar Da Zakayi Unlimited Free Browsing A Layin MTN

Jama’a Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana lafiya.

A yau na sake kawo muku yadda zakuyi browsing babu iyaka a layin MTN cikin sauki.

Idan baku mantaba a baya na kawo muku irin wannan hanyar wanda zakuyi browsing kyauta a layin mtn, wanda Alhmd mutane da dama sunji dadin wannan free browsing din.

Saide kuma matsala daya ana tsaka dayinsa sai kawai ya tsaya da aiki.

To Alhamdulillahi a yanzu ya dawo bakin aiki sannan kuma ya dawo da karfinsa, dan haka ga yadda zakuyi domin ku more free browsing din.

Da farko ku shiga nan kuyi download na Application din 👇
Download Application now

Bayan kayi download dinsa saika bude shi ka dan jira kadan zai nuno maka Update sai kayi update dinsa daga nan saika danna Wajen da aka Rubuta None or direct saika shiga ka zabi MTN Unlimited 2022 new 100% bayan ka zaba saika danna Wannan Jar alamar daka danna saika jira zan take zakaga ya fara Connect daga nan zaiti connected shikkenan sai kaje kayi ta browaing dinka

Allah ya bada Sa’a

Advertisement Join Our Whatsapp Group Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!