Sabuwar Hanyar da ‘Yan Yahoo ke Satar Kudin Mutane A Satin Nan- Ya Kamata a Kula

Jama’a Assalamu alaikum Barkanku da wannan lokaci da fatan kowa Yana lpy.

EFCC HELP DESK: Hukumar EFCC tana ankarar da al’umma game da wata sabuwar hanya da ‘yan damfara suke bi wajen satar bayanai da kuma kudadan mutane a cikin satin nan.

Abu ne na gaggawa idan ka karanta ka turawa sauran ‘yan’uwa link din domin su ma su karanta su ankare da wuri please its urgent.

Wandannan masu damfara suna yi wa mutane flashing ( ba kira suke ba ) flashing za su ma, kuma ba ya wuce 1 ring. Idan ka sake ka bi flashing din nasu cikin sakan 3 za yi copy na duk contacts dinka, idan da bayanan kadinka na banki ko wasu muhimman lambobi na bankinka sai su datsi account din naka su yashe ma kudi. Allah Ya kiyaye.

Ga lambobin kamar haka, idan suka ma flashing kar ka bi:

Tel: +37127913091

Tel: +37178565072

Tel: +56322553736

Tel: +37052529259

Tel: +375602605281

Tel: +255901130460

Ba wai su kadai ba ne, ka da su sake ku bi flashing na duk wata lamba da ta fara da:

+371

+375

+381

Bayan Hukumar ta EFCC HELP DESK ya bibiyi lambobin ta gano code din kasashen wadanda su ne kamar haka:

+375  Code din Kasar Belarus.

+371  Code din Kasar Lativa.

+381 Code din Kasar Serbia.

+563 Code din Kasar Valparaiso.

+370 Code din Kasar Vilnius.

+255 Codin Kasar Tanzania.

+385 Code din Kasar Croatia

Saboda haka kada mutum ya sake ya daga kira ko kuma ya bi flashing idan har na wadannan codes da muka zayyano a sama ne.

Allah Ya kiyaye.

Advertisement Join Our Whatsapp Group Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!