Nirsal Sun Sake Bude Shafinsu Domin Sake Bada Tallafin Bashi Marar Kudin Ruwa

Jama’a Assalamu Alaikum Barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin Lafiya.

Babban bankin Nirsal Microfinance sun sake bude shafinsu domin bada Rance marar kudin ruwa.

Wanda idan baku mantaba tun a baya de nirsal sun bude shafin wanda mutane dayawa sun cika kuma wasu daga ciki sun samu tallafin bashin yayin da wasu kuma har yanzu basu samuba wasu kuma basu cika ba.

To a yanzu haka de shafin a bude yake ga wanda bai taba cikawaba da kuma wanda ya cika bai samuba zai iya sake cikawa saide kuma ba kowane idan ya cika abayaba kuma yanzuma ya sake cikawa, saide kawai yayi amfani da hanyar domin ya gyara abubuwan daya cika din.

Dan haka idan kana da bukatar cika wannan bashin saika danna Link din da yake kasa domin cikawa.

Amma kafin nan ga abubuwan da ake bukata wajen cika wannan tallafin bashin na nirsal:

  • Bvn
  • Gmail
  • Phone number
  • Full name
  • State
  • Local government
  • Address
  • Sai kuma abubuwan da kake bukata kayi da kudin.

Domin Cika tallafin danna Link din da yake kasa

Shigo nan don Cikawa

Allah ya bada Sa’a

Advertisement Join Our Whatsapp Group Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Check Also
Close
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!