Muhimmiyar Sanarwa Ga Duk Wanda Sukaci Bashin Gwamnati

Jama’a Assalamu alaikum warahamatullah barkanmu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai Albarka hikimatv.com

Kamar yadda kukaji na fada wannan wata sanarwace ga dukkan wanda ya taba cin bashin gwamnati idan akace bashin gwamnati shine irin loan dinnan da ake karba kamar su Nirsal, Nyif, agmess da sauransu.

Idan baku mantaba dukkan wanda yasan yaci wannan bashin dama gwamnati tace dole zai biya, hakanne ma yasa ta kirkiro wata na’ura mai suna GSI wanda ta hanyar fasahar GSI zasu dauki kudinsu a wajen dukkan wanda yaci bashin su.

Idan akace GSI shine: Global Standing Instruction ( GSI ) Wata na’ura ce da babban bankin Nigeria CBN ya kirkira wadda za ta dinga kwaso kudin mutum daga bankinsa ba tare da sahalewarsa ba, tana biya masa bashin da ya ci na gwamnati kamar bashin Nirsal, Nyif da dai sauransu.

Danna Blue Rubutun kasa don ganin yadda abun yake

Shigo nan

Allah yayi jagora

Advertisement Join Our Whatsapp Group Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!