Matasa Ga Dama Ta Samu: Yadda Zaku Nemi Aikin Soja Nigerian Army

Jama’a Assalamu alaikum Barkanku da wannan lokaci da fatan kowa Yana lpy.

Ina matasa masu sha’awar aikin Soja Ga Dama ta samu

Rundunar sojojin kasa ta Najeriya ta bayyana cewa a jiya juma’a ta fitar da Sabin daukar ma’aikata ga wadanda ke da sha’awar shiga aikin sojan kasa .

An soma rijistar ne a Ranar juma’a 7 ga watan October zuwa 2 ga December 2022,

ga duk Mai sha’awar Shiga aikin Soja saiya Danna Link din Dake Kasa.

Shigo Nan Don Cikawa

Allah ya bada Sa’a

Advertisement Join Our Whatsapp Group Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!