INEC Ta Sake Bude Shafinta A Karo Na Biyu Domin Sake Daukar Ma’aikatan Zabe

Assalamu alaikum warahamatullah, barkanmu da sake kasanceqa daku a wannan shafin namu mai albarka na hikimatv.com

Hukumar zabe ta INEC ta kara bude portal dinta a karo na biyu domin daukar ma’aikatan da za su gudanar da aikin zabe na bana ga wadanda ba su cike a baya.

Idan baku mantaba inec ta bude shafinta domin daukan ma’aikatan aikin zabe na shekarar 2022 kuma daga baya aka tsayar da daukan ma’aikatan,

To a yanzu de haka hukumar ta sake bude shafin nata a karo na biyu,

Amma Idan ka cike a baya, ba bukatar ka sake cikewa. Kawai ka jira zuwa lokacin da za su saki shortlisted na wadanda suka yi nasarar samun aikin. Wadanda ba su cike ba su aka ba wa dama su cike yanzu.

A yanzu haka hukumar zabe ta inec ta kara bude portal dinta daukar ma’aikatan da za su gudanar da aikin zaben da za a gudanar bana a karo na biyu.

Ma’aikatan da hukumar zata dauka sune kamar haka:

  • Supervisory Presiding Officer ( S.P.O
  • Presiding Officer ( PO )
  • Presiding Officer ( P.O )
  • Assistant Presiding Officer I, II and III (A.P.Os )
  • RETECHs
  • RAC Managers

Danna Apply dake kasa domin cikawa

Apply here

Idan ka shiga za ka ga inda aka rubuta Register saika shiga sannan saika shiga “New Applicant” sai ka shiga, a nan ne za ka zabi mukamin da kake son cikewa SPO ne, ko PO, ko APO ko Retech ko kuma Rac Manager. Sai ka zabi makami daya daga ciki ka cike.

Allah ya bada Sa’a

Advertisement Join Our Whatsapp Group Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!