Ina Matasa Ga Wata Sabuwar Dama Daga Hukumar NiTDA

Assalamu alaikum jama’a barkanmu da wannan lokaci sannun mu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai Albarka na Hikimatv.com

A yau nazo muku da wata sabuwar dama daga hukumar NiTDa

Ma’aikatar Sadarwa ta Sheikh Isa Ali Ibrahim Pantami (Ministry of Communication and Digital Economy) a karkashin hukumar NITDA ta Dr. Kashif Inuwa, zata bayar da scholarship wa matasan Nigeria mutum dubu Talatalin 30,000 wanda kamfanin “DOMINEUM Blockchain Solution” dake London, United Kingdom suka karfafi wannan scholarship, scholarship ne akan ilimin Blockchain Technology zalla, yanzu haka an fara cike Form din ga wadanda suke so, ga Form din nan a cike:

Danna Apply dake kasa domin cikewa
Click here to Apply

Za’a rufe karban Application din ne ranar 28 November 2022, za’a fara karatun ne ranar 1 December 2022 in sha Allah.

Allah Ya Temaka.

Advertisement Join Our Whatsapp Group Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!