Har Yanzu Zaku Iya Cika Aikin Dan Sanda Nigerian Police

Assalamu Alaikum barkanmu da wannan lokaci da fatan kuna lafiya sannun mu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai Albarka Hikimatv.com

Idan baku mantaba Rundunar yan sandan nigeria wato nigerian police sun bude shafinsu tun a 15/8/2022 domin daukan sabbin jami’anta na shekarar 2022

Tun a wancan lokacin rundunar ta fitar da sanarwar cewa ta dakata ta tsayar da mutane daga cika wannan shafin, kafin daga baya kuma suma sake bude shafin ta yadda za a iya sake cikawa.

A yanzu haka de shafin a bude yake dan haka zaku iya cikawa

Kamar de yadda kuka sani ayyukan yan sanda sune kamar haka:

  • Kama masu laifi
  • kiyayewa doka da Oda
  • Rigakafin ganowa laifuka
  • Kare rayuka da dukiyoyin Al, umma
  • Aiwatar da doka da ka,idodi Akan wadanda ake Tuhumarsu Kai Tsaye

Domin Cikawa danna blue Rubutun dake kasa

Shigo nan don Cikawa

Allah ya bada sa’a

Advertisement Join Our Whatsapp Group Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!