Gaskiyar Magana Akan Approve Na 500,000 Na Tallafin NYIF

Assalamu alaikum warahamatullah barkanmu da sake kasancewa daku a wannan site din namu mai albarka hikimatv.com

Kamar de yadda kuka sani shirin NYiF wato Nigerian youth investment fund shiri ne da gwamnati ta shirya shi domin bada tallafi ga yan nigeria domin.

Shide wannan shirin tuni de aka jima wasu suka fara samun kudin yayin da har yanzu kuma wasu basu samuba.

Hakanne yasa aka samu bata gari yan damfara suka shiga cikin lamarin domin su cutar da mutane.

A yanzu haka suna tuttura sako ga mutane wanda yake dauke da sakon amincewa da kudin, wanda hakan ba gaskiya bane.

Dan haka muddin ka samu wannan sakon ba gaskiya bane dan haka sai a kiyaye, domin kuwa shafin Nyif a yanzu haka baya tafiya sun rufeshi.

Dan haka muddin ka samu sako wanda yake nuna approve na 500,000 na Nyif ba gaskiya bane dan haka a kula sosai scam ne yan damfara ne.

Ga kadan daga Cikin Irin hotunan wanda idan sun turo link din bayan ya bude zaka gani.

Sai a kula sosai

Advertisement Join Our Whatsapp Group Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!