Garabasa: Yadda Zaka Sayi 450MB A ₦50 A Layin MTN

Assalamu alaikum warahamatullah, barkanmu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai albarka na hikimatv.com

A yau nazo muku da wani sabon tsarin da zaku samu MB mai sauki a layin mtn akan kudi kankani, wato yadda zaku sayi 450mb akan naira 50 kacal a layin mtn.

Da farko de ya kasance kana da layin mtn sannan ya kasance akwai kudi a ciki kamar naira 50 ko sama da haka,

Yanzu saika danna *131*87# zai nuna maka rubutu wanda yake dauke da Cewar zaka sayi 200mb+ 250mb sai kayi Replay da Number 1 shikkenan nan take zasu cire Naira 50 su baka 200mb + 250mb kaga idan ka hada ya zama 450mb, sannan kuma zaiyi Expire a cikin kwana goma sha Hudu wato 14days.

Note: ammafa ku sani wannan tsarin Eligibility ne dan haka ba kowa suke bawa damar sayan wannan datan ba, dan haka sai ka cancanta, amma de zaka iya gwadawa idan ka cancanta zasu baka damar saya, idan kuma baka cancantaba zasu baka hakuri.

Allah ya bada Sa’a

Advertisement Join Our Whatsapp Group Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!