Garabasa: Yadda Zaka Sayi 1.5GB Akan Naira ₦200 kacal A Layin MTN

Assalamu Alaikum jama’a barkanmu da wannan lokaci sannun mu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai Albarka Hikimatv.com

Ayau nazo muku wata garabasa daga layin mtn wato hanyar da zaku sayi 1.5gb akan naira 200 a layin MTN.

Kamar de yadda kuka sani ita wannan data 1.5gb din tsari ne da mtn suke bayar dashi ga wanda suka chanjanta, dan haka shide wannan tsarin eligibility ne idan ka gwada kaga basu baka damar sayaba, saide kayi hakuri ka gwada a wani sim din.

Ga yadda zakayi

Ka danna *131*88# sai kayi Replay da 1

Nan take zakaga sun baka 1.5gb sun dauki naira 200 sannan kuma datan zatayi Expire a tsawon kwana goma sha hudu wato 14days.

Sai de kuma ba kowane sim suke bawa damar sayan wannan datan ba dan haka sai de ka/ki gwada.

Domin duba datan zaku danna *131*4#

Allah ya bada sa’a

Advertisement Join Our Whatsapp Group Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!