Ga Wata Sabuwar Sanarwa Ga Wanda Suka Karbi Bashin Nirsal Non Interest Loan

Assalamu Alaikum jama’a barkanmu da wannan lokaci sannunmu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai Albarka Hikimatv.com

Bayaninmu na yau akan Nirsal Loan ne wato tallafin bashi wanda gwamnatin tarayya take bayarwa karkashin jagorancin bankin Nirsal

Kamar de yadda kuka sani wannan bashin an jima ana bayar dashi yayin da aka bawa mutane dayawa, wasu kumanhar yanzu ba a basuba, amma wanda ba, a basuba karsu damu domin suma za’a basu.

Amma de duk wanda yasan an bashi bashin nirsal, to wannan sanarwar tasace.

Amma sai dai wannan Sanarwar tazo da sabon salo ba kamar ta baya ba A wannan Sanarwar nirsal sun bayar da link din da zaka bi ta cikin sa zaka Sanya bvn din ka zakayi generate nata Bayan kayi generate nata schedule na ranar da zaka biya wannan kudin zai bayyana a screen din wayar/computer

Danna Blue Rubutun domin dubawa

Shigo nan don Cikawa

Allah taimaka

Advertisement Join Our Whatsapp Group Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!