Ga wata Sabuwar Hanyar da Zakuyi Unlimited Free Browsing A Layin MTN

Unlimited Free Browsing A Layin MTN

Kamar yadda kuka sani a kwanannan ana samun apps da ake samun damar yin free browsing dasu musamman a layin mtn

Sai de kuma wani lokacin da an fara morewa sai kwatsam abun ya tsaya, dama haka free browsing ya gada.

Amma yanzu ga wani application wanda zai taimaka muku wajen more free browsing a layin mtn ba tare da yana katsewaba, saide kuma shima wannan kamar yadda wancan yake haka yake, ma’ana zasu iya rufeshi a kowane lokaci.

Dan haka kayi kokari ka setashi yanzu domin ka more wannan garabasa.

Danna blue Rubutun nan na kasa domin ganin yadda zakayi

Shigo nan domin setting na Free Browsing din

Allah ya taimaka

Advertisement Join Our Whatsapp Group Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!