Ga Wata Sabuwar Dama Ga ‘Yan Nigeria Daga Hukumar NiTDA

Assalamu alaikum jama’a barkanmu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai Albarka na Hikimatv.com
Ga wata sabuwar dama ga matasab nigeria daga hukumar NiTDA wato Notional Importation Technology Development Agency
Hukumar NitDa ta sake kawo muku wani sabon shiri mai suna iHatch domin tallafawa matasan nigeria ta hanyar basu horo a bangarori da dama.
Kamar de yadda aka saba hukunar nitda ta saba kawo iri iren wadannan shirye shirye domin tallafawa matasa, hakanne yasa ta sake kawo muku wannan sabon hirin na iHatch.
iHatch shiri ne na kyauta na watanni 5 wanda aka tsara don taimakawa ‘yan kasuwan Najeriya su inganta tunanin kasuwancinsu ta hanyar jerin koyawa, laccoci, don samar da ingantattun samfuran kasuwanci. Shirin zai maida hankali ne akan matasa domin, kirkire-kirkire, kasuwanci, da fasaha.
Su waye zasu iya cika wannan shirin
- Dole ya kasance kai Dan Nigeria ne
- Mutun shi kadai zai iya cikawa
- Kungiya zata iya cikawa idan tana da Shedar kasuwanci
- Dole ya kasance daga dan Shekara 18 zuwa sama
Domin Cike wannan sabon shirin Danna Apply dake kasa
Apply Now
Bayan ka danna Apply ya bude zaka samu karin bayani sannan saika cika.
Allah ya bada sa’a ameen