Ga Wata Sabuwar Dama Daga Union Bank

Assalamu alaikum jama’ar barkanmu da wannan lokaci sannunmu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai Albarka na Hikimatv.com

A yau nazo muku da wata sabuwar dama daga daya daga cikin bankunan Nigeria wato Union bank

Union bank daya ne daga cikin bankunan Nigeria wanda ake hada hadar kudade dashi a fadin Nigeria dama wasu kasashen africa.

A yanzu haka de bankin na union bank zai dauki ma’aikata a kowane Jiha dake fadin Nigeria.

Domin cika wannan aikin danna Link dinnan da yake kasa

https://fal.cn/3tl3E

Bayan ka shiga Link din idan ya bude zakaga Jerin sunayen aiyukan da zasu dauka da kuma garuruwan da za’a dauki ma’aikatan Na kowace Jiha.

Sabo da haka saika danna Link dake kasa domin Cikawa

https://fal.cn/3tl3E

Allah ya bada Sa’a

Advertisement Join Our Whatsapp Group Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!