Ga Wata Sabuwar Dama Daga Kamfanin MTN Nigeria

Jama’a Assalamu Alaikum barkanmu da wannan lokaci sannun mu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai Albarka na Hikimatv

A yau nazo muku da wata sabuwar dama daga kamfanin sadarwa na MTN

Kamar de yadda kuka sani kamfanin MTN daya ne daga cikin kamfanonin sadarwa a africa wanda yana daga cikin kamfanin sadarwar da akafi amfani dashi a nan Nigeria.

A yanzu haka de wannan kamfanin sun bada wata dama ga matasa masu bukatar yin aiki a karkashin su.

Dan haka duk wanda yake bukatar yin aiki a kamfanin MTN wannan damace a gareshi domin a yanzu haka sun bude shafin nasu kuma sun bada damar duk mai sha’awar aikin ya shiga ya cika.

Domin Neman wannan aikin saika danna Blue Rubutun dake kasa

Shigo nan don Cikawa

Allah ya bada Sa’a

Advertisement Join Our Whatsapp Group Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!