Ga Wata Sabuwar Dama Daga Hukumar NiTDA

Jama’a Assalamu alaikum barkanmu da sake kasancewa saku a wannan shafin namu mai Albarka na hikimatv.com

A yau nazo muku da wata sabuwar dama daga hukumar NiTDA wato National Information Technology Development Agency (NITDA)

Hukumar NitDa tare da hadin gwiwar CISCO zata gabatar da taron wayar dakan matasa tare da basu horo/training a bangaren tsaron na internet na shekarar 2022 wato National Cybersecurity Awareness 2022

Sabo da haka hukumar tana kira ga matasa dasu shiga Shafin don yin Register domin koyan abubuwan a bangaren Cybersecurity.

Domin shiga wannan shirin danna Link dake kasa

Shigo nan dan Cikawa

Allah ya bada Sa’a

Advertisement Join Our Whatsapp Group Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!