Ga Wata Sabuwar Dama Daga Bankin First Bank Nigeria

Assalamu Alaikuma Jama’a Barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koahin lafiya.

Wannan wani sabon shiri ne da bankin first bank ya fito dashi mai suna FirstBank Technology Academy Program.

Shi de wannan shirin: shiri ne don dalibai masu karatun digiri na STEM waɗanda ke da sha’awar Ilimin abubuwan da ke faruwa a Duniyar fasaha da ci gaba.

Kamar de yadda kuka sani FirstBank daya ne daga cikin bankuna na kuɗi mafi girma a Najeriya ta jimillar kadarori da yawan kuɗin da ake samu. tare da fiye da asusun abokan cinikai miliyan 10, FirstBank yana da rassa sama da 750 waɗanda ke ba da cikakkiyar kulawa na dillalai da sabis na kuɗi na kamfanoni.

Domin Shiga Cikin Wannan Shirin Danna Blue Rubutun Kasa

Shigo nan don Cikawa

Allah ya bada sa’a

Advertisement Join Our Whatsapp Group Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!