Ga Wata Dama Ta Samu: Yadda Za ka Yi Karatu Kyauta A King Fahd University Saudiya

Assalamu alaikum jama’a barkanmu da wannan lokaci sannun mu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai albarka na hikimatv.com

A yau nazo muku da wata sabuwar damar yin karatu kyauta a King Fahd University Saudiya.

King Fahd University, Jami’a ce mai zaman kanta da ke kasar Saudi Arabiya. Tana daya daga cikin manya-manyan jami’o’in kimiyya a kasar Saudiya.

Jami’ar ta King Fahd University ta fito da wannan dama ta karatu kyauta ne ga daliban da suka gama karatun digiri na farko kuma suke sha’awar komawa karin karatu; wato tsarin karatun nata da kebanta ga dirigi na biyu da kuma na uku ( Masters Degrees And PhDs )

Danna Blue Rubutun dake kasa domin Cikawa

Shigo nan domin Cikawa

Allah ya taimaka

Advertisement Join Our Whatsapp Group Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!