Ga wata dama ta samu: Kamfanin Raba Wutar Lantarki Na NESCO Ya Fara Daukar Ma’aikata

Assalamu alaikum warahamatullah barkanmu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai Albarka na hikimatv.com

A yau nazo muku da wata sabuwar dama daga kamfanin raba wutar lantarki na NESCO.

Kamfanin Raba Wutar Lantarki Na NESCO Ya Fara Daukar Ma’aikata

Nigerian Electricity Supply Corporation (NESCO) Kamafani ne da ke samar da wutar lantarki  da kuma rarrabata. Babban aikinsa shi ne samar da wutar lantarkin, da rarrabawa ta, da kuma sayar da wutar ta lantarki a jihar Filato da jihohin da ke makwabtaka da ita.

Kamfanin NESCO ya fara daukar ma’aikatan da za su gudanar da aiki a karkashinsa a wannan Jiha ta Filato/Jos da Jihohin da ke makwobtaka da ita. Kowa zai iya neman aikin inde dan Nigeria ne, ba dole sai dan Jihar Filoto ba, kawai dai aikin ne za a yi a can. Wato idan ka yi nasarar samun aikin jihar ta Filato za ka koma domin gudanar da aikin, sai dai kana dawowa gida hutun karshen mako ( Weekend ) ko kuma kana je-ka-ka-dawo wato ( day ).

Danna Shudin Rubuton domin Neman Aikin

Danna nan don Cikawa

Allah ya taimaka

Advertisement Join Our Whatsapp Group Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!