Ga Wata Dama Ta Samu: Hukumar NDE Ta Sake Bude Portal Dinta Domin Ba da Training ga Matasa

Assalamu Alaikum jama’a barkanmu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai Albarka na HikimaTv.com

Kamar de yadda kuka sani Hukumar NDE wato National Directorate Of Employment an kafa ta ne a shekarar 1986 domin magance matsalar rashin aikin yi a Najeriya. Wannan hukuma ta NDE tana aiki ne domin ganin ta magance matsalar rashin aikin yi a Nigeria baki daya.

Ita de wannan Hukumar ta National Directorate Of Employment ( NDE ) tana daukar matasa ne ta koya musu sana’o’i kala-kala; mutum zai zabi daya daga cikin sana’o’in da suke koyarwa domin hukumar ta koya masa sana’ar Sannan ta ba shi tallafi hadi da certificate na sana’ar da ta koya masa.

Domin cika wannan shirin saiku danna blue Rubutun da yake kasa

Shigo nan don cikawa

Allah ya bada sa a

Advertisement Join Our Whatsapp Group Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!