Ga Wani Sabon Tallafi Ga Yan Nigeria Daga Sen Rabiu Musa Kwankwaso

Assalamu alaikum jama’a barkanmu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai Albarka na Hikimatv.com

A yau munzo muku da wata sabuwar dama ga yan Nigeria daga wajen sen Rabiu musa kwankwaso

Sen rabiu musa kwankwaso zai dauki nauyin karatun Yan Nigeria mutum 148 zuwa karatun digiri a makarantar newer University Dake jahar nasarawa state Nigeria

Dan takarar shugaban kasa a jam’iyar nnpp ya wallafa aniyar tallafawa mutanen kasar ne ta hanyar Basu ilimi kyauta

Wanda hakan ba farkon abune ga kwankwaso ba

Sannan Kuma ya bayyana kowace jihar a nigeria Za’a dauki mutum hudu acikin ta Yayin da za a dauki Mata 2 maza 2

Abubuwan da ake bukata wajen cike wannan tallafin

  • Dole ka kasance Dan Nigeria
  • Dole duk Wanda zai cika wannan tallafin ya kasance Yana da 5credits a waec/neco/nabted/Nbais
  • Ana bukatar duk Wanda zai cika ya kasance Yana da 75% na attendance na zuwa makarantar

Nan da kwana shida zasu rufe da portal dinsa

Danna Apply now dake kasa domin Cikawa

Apply Now

Allah ya bada Sa’a

Advertisement Join Our Whatsapp Group Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!