Download Google Drive

Google Dribe wata ingatacciyar ma’adana ce da kamfanin google ya tanadarwa duk wanda ya mallaki account din ‘Gmail’ kuma kyauta ne. G-drive wato google drive ya kan ba da damar ajiya na kimanin wurin ajiya 15GB (storage space) 15GB, sannan kuma google ya tsare maka shi, wato ya ba da tsaro (security) ingantacce
Danna Download dake kasa domin saukarwa👇
