Dama ta Samu: Har Yanzu Ana Cike Aikin Kidaya Ga Wandanda Basu Cika Ba

Assalamu alaikum barkanku da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai Albarka na Hikimatv.com

A yau na sake zuwa muku da cikakkyen bayani akan yadda zaku cike aikin kidaya amma ga wanda basu cikaba domin har yanzu shafin a bude yake duk wanda bai cika ba sai yayi sauri ya cika.

Ku sani shide wannan aikin aiki ne na wucen gadi kuma kowa da kowa zai iya nema domin aiki ne da za a dauki mutane masu yawa domin su gabatar da aikin a kowane jiha.

Dan haka inde kana bukata to kayi sauri ka cika domin har yanzu shafin abude yake dan haka saikayi sauri ka cika domin ka samu.

Domin Cika wannan aiki saiku danna Link dake kasa domin cikawa

Yadda Zaka Cike Aikin Kidaya Da Kanka

Da zarar kun danna Link din zai kaiku shafin da nayi cikakkyen bayani akan yadda zaku cika aikin kidayar tun daga farko har karshe.

Dan haka duk wanda yake da bukatar cikawa sai ya danna Link din an take zai kaishi shafin domin yaga hotuna tare da bayani na yadda zai cika.

Allah ya bada sa’a

Kada a manta ga Link din domin cikawa

Yadda Zaka Cike Aikin Kidaya Da Kanka

Advertisement Join Our Whatsapp Group Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!