An Saki ShortList Na Nigerian Army 2022 Shigo Ka Duba

Jama’a Assalamu Alaikum barkanmu da sake kasancewa daku a wannan Shafin namu mai Albarka na Hikimatv.com

Kamar de yadda kuka sani Nigerian Army sun fitar da shortlist na dukkan wanda sukayi Apply na Jihohin Nigeria.

Sannan kuma za a gabatar da screening daga 5 zuwa 18 ga december na shekarar 2022.

Domin Dubawa ko kana daga cikin wanda sukayi Nasarar samu danna Link din dake kasa

Check Nigerian Army ShortList

Bayan ka shiga ya bude zakaga Abubuwan da ake bukata wajen gabatar da screening sannan daga kasa zakaga jerina Jihohin nigeria saika shiga Jiharka domin ka duba sunanka ko kayi nasarar samu.

Domin duba certer da zakuyi screening na jiharku danna Link dinnan dake kasa

Check Your State Center

Allah ya bada sa’a

Advertisement Join Our Whatsapp Group Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!