An Sake Bude Shirin NDE Wanda Ake Bada Tallafin Naira 30,000 na tsawon wata uku(3)

Jama’a Assalamu Alaikum Barkanku da wannan lokaci da fatan kowa Yana Cikin koshin lafiya.

A yau na sake zuwa muku da wani albishir na Shirinnan na NDE Wanda idan Baku mantaba a baya na kawo muku shi Wanda mutane dayawa sun samu to a yanzu Haka ma an Sake budewa.

Shirin National Directorate of Employment wanda aka fi sani da (NDE) Masu bada tallafin 30k har na tsawon wata uku (3) sun sake bude Portal din su.

Link👇

https://nde.gov.ng/form/

Abubuwan da ake Bukata:

Bayan ka cika wadannan abubuwa Sai ka danna SUBMIT.

https://nde.gov.ng/form/

Note: Amma fa ku Dani portal din yanada nauyi sosai, ba ko wacce waya ko browser ke buɗe wa ba, sai mai ƙarfi, Amma zakana iya gwadawa har kayi nasarar shiga.

Allah ya bada Sa’a

Advertisement Join Our Whatsapp Group Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!